Download Yamu Baba - Sai Ka SakeniKu saukar da sabuwar wakar Yamu Baba wanda akafi sani da Angon Sambisa da kuma abokiyar aikin sa wato Zainab Sambisa mai taken Sai Ka Sakeni , Wannan wakar mawakin barkwanci Sani Liya Liya ne ya rera ta, 

Wakar tayi dadi sosai domin kuaa kuwa kunsa yamu baba duk wakar da yakeyi tana yin dadi domin dan baiwar kuma fasihin mawakinnan ne yake yinta wato Sani Liya Liya.

Tofa miyayi zafi uwar gida tace sai an saketa

Download Yamu Baba - Sai Ka Sakeni

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Yamu Baba
File Size: 4.23 MB
Durations: 04:06
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 07:17 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Jan 12, 2021
Last Downloaded: Oct 27, 2021
No. Of Downloads: 1612