Download Yamu Baba - KishiyaKu saukar da sabuwar wakar Yamu Baba wanda akafi sani da Angon Sambisa da kuma abokiyar aikin sa wato Zainab Sambisa mai taken Kishiya, Wannan wakar mawakin barkwanci Sani Liya Liya ne ya rera ta, 

Wakar tayi dadi sosai domin kuaa kuwa kunsa yamu baba duk wakar da yakeyi tana yin dadi domin dan baiwar kuma fasihin mawakinnan ne yake yinta wato Sani Liya Liya.

Wakar kishiya waka ce da Yamu ya rera wadda mata ke nuna batson ayi mata kishiya, shi kuma mai gida ya dage sai yayi mata kishiyasa. 

*mai gida nikam nace ya batun auren ka ne?. *Babu fashi Gobe ma kaya za'a kai. *Aiko zataga tsautsayi Karka fasa je kayi yadda banida tausayi zata kwashi bakar wuya. 

Wannan kadan ne faga cikin baitin wannan wakar Mai suna kishiya


A new song titled Kishiya sung by comedian singer Sani Liya Liya Video performed by 3sp Media ceo Yamu Baba A.K.A  Sambisa Groom And His Video Production Assistant, Zaina Sambisa

A talented singer Sani Liya Liya decided to take Over the streets by doping his brand New Joke Song as he usually do tagged Kishiya featured by 3sp Media ceo Yamu Baba and his video partner Zaina Sambisa

People know Yamu Baba better than the original singer Sani Liya Liya, because all the songs video sung by Sani Liya Liya are performed by 3sp Media ceo Yamu Baba.

Download Yamu Baba -  Kishiya

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Yamu Baba
File Size: 4.11 MB
Durations: 03:58
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 12:06 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Jan 12, 2021
Last Downloaded: Oct 27, 2021
No. Of Downloads: 1541