Download Mp3 Arewa Mu Farka - Gangamin Mawakan Arewa 2020Wannan Sabuwar Waka Ce Data Hada shahararrun Mawakan Hausa Wanda Suka hada dana Siyasa dana Soyayya Da dai saurarn su. 

Idan suka hada da Fresh Emir, Ali Jita, Nazifi Asnanic, Arewa Mu Farka (feat. Nazifi Asnanic, Adam a Zango, Sadik Zazzabi, Nazir M Ahmed, Hamisu Breaker, Husaini Danko, Ado Gwanja, Dan Musa Gombe, Fresh Emire, Adamu Nagudu, Fati Nijar, el Mu'az Birniwa & Ibrahim Ibrahim da dai sauran Shahararrun Mawakan Hausa Na Arewa. 

Wannan Wakar sunyi tane Akan duk wasu matsaloli da suke damun Arewa Kama Daga Kan Matsalar Tsaro, Tsadar Kayan Masarufi, Fyade, Zagin shuwagabanni, Rashin Ingantaccen Ilimi, rashin sanin darajar aure Kama daga kan Maza Har Mata, Hassada da mugunta Da dai sauran Abubuwan da suka damu arewa. 

Wannan Wakar Gaskiya Sunfidi duk abinda ya kamata a cikin wannan wakar Domin duk abinda suka fidi babu abinda baya faruwa a arewa. Sannan Wannan Wakar an hada da harshen Fulatanci Domin Wadanda basu jin Yaren Hausa Suma su fahimta. Tunda ance Hausa Fulani Itace Arewa. 

Allah Yasa Wannan Wakat ta isa ga masu wannan halin sannan Muna Rokon Allah Yasa suji Kuma Su gyara Ameen.. Zaku iya saukar da wannan wakar ta hanyar dannan Alamar Download dake kasan Rubutunnan.

ENG. 

This is a new song composed by famous Hausa musicians who are involved in politics and love.

 Including Fresh Emir, Ali Jita, Nazifi Asnanic, Arewa Mu Farka (feat. Nazifi Asnanic, Adam a Zango, Sadik Zazzabi, Nazir M Ahmed, Hamisu Breaker, Husaini Danko, Ado Gwanja, Dan Musa Gombe, Fresh Emire, Adamu Nagudu, Fati Nijar, el Mu'az Birniwa & Ibrahim Ibrahim and other famous Northern Hausa Musicians.

This song deals with all the issues that afflict the North, such as security, cost of living, rape, abuse of power, lack of education, lack of knowledge of the value of marriage, from men to women, envy and violence and so on. that disturb the northern region.

Everything they say in This song is true, because everything  they say is happening in the north. This song is also available in Fulani for those who do not speak Hausa. Since Hausa Fulani are the North.

We ask God to make this song reach those who have this bad idea and we ask God to make them know and correct their bad habits Ameen. You can download this song by clicking the Download icon at the bottom of this text.

Download Mp3 Arewa Mu Farka - Gangamin Mawakan Arewa 2020

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s):
File Size: 11.71 MB
Durations: 12:43
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 19:27 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Sep 24, 2020
Last Downloaded: Oct 27, 2021
No. Of Downloads: 13061