Download Garzali Miko - Butulci Mp3 Song 2021Ku saukar da sabuwar wakar Garzali Miko wadda yayi a farkon wannan shekarar ta 2021 mai taken BUTULCI. 

Wannan Kalmar ta Butulci kowa yasan ma'anar ta a hausance Wato butulu tana nufin mutum wanda bashi da godiyar Allah. 

To shine Garzali Miko yayi sabuwar waka akan mutane butulu Wakar tayi dadi sosai Duk da kunsa Garzali Miko yafi kwarewa wajen iya wakokin Solo da kuma Rawar Solo. 

Download Garzali Miko's new song he performed earlier this year in 2021 entitled BUTULCI. The word "BUTULU" means "ungrateful Person".

So Garzali Miko Decided to sang a song about those type of people s. The song was is so sweet Despite the fact that Garzali Miko is more skilled at Solo songs and Solo Dance.

Download Garzali Miko - Butulci Mp3 Song 2021

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Garzali Miko
File Size: 3.32 MB
Durations: 03:06
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 00:25 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Jan 14, 2021
Last Downloaded: Oct 18, 2021
No. Of Downloads: 12368