Download Dj Ab Ft. Deezell "Duk Abun Da Zai Faru Ya Faru" New Mp3 Song 2021Ku saukar da sabuwar wakar su Dj Ab Wadda Sukayi Mai Taken Duk Abun Da Zai Faru Ya Faru, wannan wata sabuwar waka ce da sukayi a Farkon wannan shekarar wato 2021.

Tun bayan sakin Album dinsu da sukayi su hudu mai suna Four Horseman a Karshen shekarar da ta wuce 2020 Basu kara wata waka ba wadda sukayi hadin guiwa ba sai wannan wakar Mai suna Duk Abun Da Zai Faru Ya Faru

Wakar ta hada da mawaka da Yawa kamar irin su Deezell ft. DJ Ab, Feezy, Chizo, Eelex Don Maka Don, Zayn Africa, Musa Africa, Cdeeq, Lsvee, Ejanla Freeman, Wizameen, Dan Sa’a Bazzy, Lutty Fresh, Babayanks & Madox – Duk Abun Da Zai Faru Ya Faru.

Download Duk Abinda Zai Faru Ya Faru Audio Mp3 Song.

Download new joint song titled Duk Abun Da Zai Faru Ya Faru, this is a new song they performed earlier this year which is 2021.

Since the release of their debut album Four Horseman at the end of last year 2020, they have not added a single song that they have collaborated on except for this song titled Duk Abun Da Zai Faru Ya Faru.

The song includes many singers such as Deezell ft. DJ Ab, Feezy, Chizo, Eelex For You, Zayn Africa, Musa Africa, Cdeeq, Lsvee, Ejanla Freeman, Wizameen, Dan Ba’az Bazzy, Lutty Fresh, Babayanks & Madox - Duk Abun Da Zai Faru Ya Faru.

Download Duk Abinda Zai Faru Ya Faru Audio Mp3 Song.

Download Dj Ab Ft. Deezell

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
File Size: 5.67 MB
Durations: 04:32
Categorie's: Hausa Hip Hop
Sample Rate: 44100
Upload Time: 14:46 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Jan 11, 2021
Last Downloaded: Oct 27, 2021
No. Of Downloads: 18190