Download Dan Musa Gombe - Kolo Almajiri (New Song)Download Dan Musa Gombe - Kolo Almajiri Mp3 (2021 Song) Ina masoya Ma'abota Sauraren Wakokin Hausa To ga wata sabuwa daga bakin Prince Dan Musa Gombe mai taken Kolo Almajiri. Wannan wakar Daya ce daga cikin wakokin album dinsa mau suna LAYAR ZANA wanda Ya fidda a wannan shekarar ta 2021.

Wannan wakar dan musa gombe yayi wai wane akan Kolo Wato Almajirai Akan Irin wahalar da suke sha Da kuma yadda wasu iyayen ke daukar alhakin yayan su Suna kaisu Bara ba tare da lokacin su yayi ba. 

Zaku iya samun sauran wakokin wannan Album din mai taken LAYAR ZANA ta hanyar dannan rubutub DOWNLOAD DAN MUSA GOMBE LAYAR ZANA ALBUM 2021.

Here is a new song by Prince Dan Musa Gombe tagged Kolo Almajiri. This song is one of the songs from his album LAYAR ZANA which he released in 2021. You can find more songs from this album titled LAYAR ZANA by click this text =>  DOWNLOAD DAN MUSA GOMBE LAYAR ZANA ALBUM 2021

Download Dan Musa Gombe - Kolo Almajiri (New Song)

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Dan Musa Gombe
File Size: 4.35 MB
Durations: 04:13
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 22:49 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Jan 13, 2021
Last Downloaded: Oct 27, 2021
No. Of Downloads: 1839