Download Abdul D One - Ina Cigiya Mp3 SongDuk a cikin Fim dinnan mai fitowa wato Tsakanin Mu Wannan Ma daya daga Cikin Wakokin Wannan Shahararren Fim dinne Mai fitowa Wadda Abdul D One Ya rera mai taken Inata Cigiya. 

Akwai Sauran Wakokin Wannan Film din mai fitowa wadda manyan mawaka sukayi irin su umar m shareef Dashi Abdul d one din.. 

Zaku iya samin sauran  wannn wakakokin A wannan shafin namu mai Albarka wato naijadrop.com. 

Short Lyrics - Abdul D One - Inata Cigiya
Tun Fitowar Rana, Zuwa Daren Makwancina.
Inna Tunoki Sai Murna Karki Nisa da idanu na.
Nasan AkwainFarkona, Sannan akwai karshena.
Inna tuno mafari na Sai inta tausayin raina.
Abin Kallo Karda ka barni Ko wataran.
Idan ka barni Zana bace Saidai ayi labarina Shokenn.
Download Abdul D One - Ina Cigiya Mp3 Song

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Abdul D One
File Size: 3.59 MB
Durations: 03:24
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 16:35 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Sep 14, 2020
Last Downloaded: Oct 19, 2021
No. Of Downloads: 12789