Download Abdul D One - Bakon Zuciya 2021 New Mp3 SongKu saukar da sabuwar wakar Abdul D One mai taken Bakon Zuciya, Wannan wata waka ce da Abdul D One ya saki a farkon wannan shekarar ta 2021.

Duk da dai har yanzu mawakin bai saki sabon Album dinsa na wannan shekarar ba, Amma akwai yiwuwar zai fiddo shi da wuri Ganin yadda yake sakin zafafan wakoki.

Short Verse - Bakon Zuciya
Bako Ga Bakon Zuciya.
Nasan Kece wadda ke Gane Kala maina.
Na sami Kyakkyawa Wacce kowa ke nema.
kyawun ta zanyi yabawa Shinfidar kan tabarma.
Ni dake babu mai rabawa Sai dai Allah mai girma.
Barruwan da nikema Flower ta Gashi har tayo Girma.

Kadan Kenan daga Cikin Baitocin Wannan wakar,  Wannan wakar Tayi dadi sosai Ba'a magana Sai Kun saurara. 

Download Abdul D One's new song Bakon Zuciya, this is a song released by Abdul D One earlier this year in 2021.

Although the singer has yet to release his new album for this year, he is likely to release it soon as he releases hot songs.

Download Abdul D One - Bakon Zuciya 2021 New Mp3 Song

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Abdul D One
File Size: 3.47 MB
Durations: 03:16
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 01:56 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Jan 14, 2021
Last Downloaded: Oct 19, 2021
No. Of Downloads: 13038