Bafa ni kadai ce Yar iska ba Akwai mutane da dama masu yin iskanci a gari

Total Page Views: 12554

A ciga da tattaunawa da ake da Jarumar Kannywood Wato Rahama Sadau Akan Hotunan Tsiraici da ta dora A Shafin sada Zumunta Wato Twitter Ta Bayyana ma DW Cewa Ba Ita Kadai Bace Ta fara abuvuwan da take aikatawa ba. 

"Ba ni kadai bace akwai mutane da dama Masu aikata Irin Abubuwan da nake aikatawa Kawai Dai tawu Kaddarar ce Tazo a Haka Kuma Na Yadda da wannan Kaddarar" Wannan Shine Kadan Daga Cikin Abubuwan da ta Fidi a yayin da ake fira da Ita a jaridar DW. 

Ga Full din Bidiyon Firar tasu yadda ta kasance.