Auta MG Boy - Kina Zuciyata Mp3 SongDownload Auta MG Boy - Kina Zuciyata Mp3 Song. Wannna sabuwar waka ce daga bakin matashin mawakinnan soyayya na hausa wato Auta Mg Boy mai taken Kina Zuciyata Masoyiya.

Wannan wakar dai tayi dadi domin kuwa mawakin yayi amfani da kalaman Hikima wajen rera ta.

Wadda Shahararre kuma Mawaki sannan Director a masana'antar Shirya Fina Finai Ta white House Family Wato Adam Zango yayi Bidiyon Wannan Wakar Tare Da Ummi Rahab da Kuma Aknaan Bamenda

Auta MG Boy - Kina Zuciyata Mp3 Song

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Auta MG
File Size: 3.84 MB
Durations: 03:40
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 01:17 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Feb 22, 2021
Last Downloaded: Oct 27, 2021
No. Of Downloads: 12074