Abdul D One - "Sanyin Idanu" New Mp3 songWata sabuwar wakace kamar kullum daga bakin Abdul d one wadda ya wake so Mai taken Sanyin Idanuwa. 

wannan Wakar dai daga kaji sunan ta kasan dole zatayi dadi, Duk da dai kunsa ko waye abdul d one wajen iya wakokin Soyayya. 

Lyrics - Abdil D One - Sanyin Idanu
So da Shakuwa Shi yake Sakawa.
Har ayo zama wanda ba rabewa.
Nasan Da Shakuwa da rabuwa a soyayya.
Sannan Da da damuwa ada cutuwa a soyayya.
Sannan Da Rayuwa da Mutuwa a soyayya.
In har da takura a so Sam sam Baya ginuwa.
Na saba In nemo mata farin ciki a duniya
Na Saba in nemo mata farin ciki masoyiyya
Abdul D One -

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Abdul D One
File Size: 3.66 MB
Durations: 03:29
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 21:39 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Sep 11, 2020
Last Downloaded: Oct 27, 2021
No. Of Downloads: 11765